Yadda Ake Gano Fake Link Kafin Ka Danna Shi — Video Tutorial
Ka taɓa samun wani suspicious link a WhatsApp, Telegram ko Facebook?
Kafin ka danna shi, yana da muhimmanci ka fara bincikawa.
A wannan video tutorial, zan nuna maka a sauƙaƙe yadda zaka iya amfani da VirusTotal, URLScan.io da Google Safe Browsing domin ƙarin bincike kafin ka amince da wani link.
🔔 Idan wannan tutorial ya taimaka maka, ka Subscribe zuwa S AUTA BUSINESS ONLINE domin samun sababbin videos akan Cybersecurity, Online Safety, Digital Skills da Online Business.
Learn • Grow • Stay Informed.